IQNA - Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya soki yadda ake samun karuwar kyamar Musulunci a kasashen Turai a wata ganawa da ya yi da ministan harkokin wajen kasar Netherlands.
Lambar Labari: 3490725 Ranar Watsawa : 2024/02/29
IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da bude dakin ibada na Ram da shugaban kasar Indiya ya yi tare da la'akari da hakan a matsayin tarwatsa wuraren ibada na musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3490536 Ranar Watsawa : 2024/01/25
Kungiyar Hadin Kan Musulunci:
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar ta bayyana kona wata makarantar Islamiyya a jihar Bihar ta Indiya da kuma wulakanta kur'ani mai tsarki a cikin wannan lamari a matsayin misali karara na kyamar Musulunci da kuma yadda ake ci gaba da cin zarafin musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3488920 Ranar Watsawa : 2023/04/05
Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta bukaci;
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Hossein Ebrahim Taha, ya bukaci hadin kan malamai da hukumomin addini na duniya kan matakin da kungiyar Taliban ta dauka na hana 'ya'ya mata ilimi.
Lambar Labari: 3488422 Ranar Watsawa : 2022/12/30